Dr. Suraiya MUhammad Usman Ta Mana Karin Haske Akan Cutar Tarin Fuka
Your browser doesn’t support HTML5
Minene tarin fuka kuma wadanne sababbin hanyoyi ne ake bi domin taimakawa wajen yaki da cutar ta tarin fuka. Mun samu karin haske daga Dr. Suraiya Muhammad Usman a Najeriya.