Dr. Rabiat Ahmed Rufa’i, Shugabar Asibitin BLUEIVY Dake Abuja Najeriya, Ta Yi Karin Bayani Game Da Muhimmancin Samun Tsaftataccen Ruwa

Your browser doesn’t support HTML5

A fadin duniya, mutane miliyan biyu ne suke rasa tsaftattacen ruwan sha a bisa alkaluman MDD. Hukumomin MDD sun bayyana cewa, mutane da dama basu da makewayi inda suke biyan bukatunsu a bayan gari.