DOMIN IYALI: Yadda Yajin Aiki Ke Shafuwar Rayuwa Da Zamantakewar Al'umma- Kashi Na Biyu- Yuni,20, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan mako ci gaba ne kan tattaunawa dangane da yadda yaje-yajen aiki ke shafuwar rayuwa da zamantakewar al'umma a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

Domin Iyali: Yadda Yajin Aiki Ke Shafuwar Rayuwa Da Zamantakewar Al'umma