DOMIN IYALI: Batun Tsadar Rayuwa Da Matsalar Tsaro A Najeriya - Fabrairu 15, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya haska fitila ne kan tsaka mai wuya da al’ummar kasar Najeriya ke ciki a fannin tsadar rayuwa da kuma matsalar tsaro.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI