washington dc —
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattauna da wasu mata a kasar Kamaru akan yadda aka yi rayuwa a shekarar da ta gabata, da kuma matakan da gwamnati za ta iya dauka na kawo canji.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5