DOMIN IYALI: Yadda Matan Ghana Suke Jajircewa Wajen Neman Abin Dogara Da Kai - Fabrairu 2, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattauna da wasu mata a kasar Ghana akan yadda aka yi rayuwa a shekarar da ta gabata, da kuma matakan da gwamnati za ta iya dauka na kawo canji.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI