DOMIN IYALI: Waiwaya-Matsayin Mata A Siyasar Najeriya-Disamba, 22, 2022

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu shirin Domin Iyali yana bibiyar wasu daga cikin batutuwan da muka haska fitila a kai a wannan shekara mai karewa. A Yau, shirin ya na bibiya kan shirin da ya nazarci matsayin mata a siyasar Najeriya da ya hada da hira da wadanda suka taba tsayawa takara amma ba su kai labari ba, da kuma matan da ke takara a halin yanzu.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Waiwaya-Matsayin Mata A Siyasar Najeriya