DOMIN IYALI: Waiwaya-Cin Zarafin Mata A Cikin Gida-Disamba, 15, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da waiwayar batutuwan da shirin Domin Iyali ya haska fitila a kai wannan shekarar mai karewa, a yau, mun waiwayi batun cin zarafin mata a cikin gida, da kuma yunkurin mata a Jamhuriyar Nijar na shawo kan matsalar tsaro.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Waiwaya-Cin Zarafin Mata A Cikin Gida