DOMIN IYALI: Waiwaya- Yunkurin Matan Najeriya Na Samun Madafun Iko, 22, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da waiwayar batutuwan da muka haska fitila a kai a wannnan shekarar, a yau, shirin Domin Iyali ya koma kan batun yunkurin mata a Najeriya na ganin an dama da su a harkokin mulki.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Waiwaya- Yunkurin Matan Najeriya Na Samun Madafun Iko