washington, dc —
A yau, alhamis ta karshe a shekara ta dubu biyu da ishirin da biyu, shirin Domin Iyali ya waiwayi batun bautar da kananan yara da kuma koma bayan ilimin mata da ake fuskanta a arewacin Ghana.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Batun Bautar Da Kananan Yara A Nijer Da Kuma Ilimin Mata A Ghana