DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi A Arewacin Najeriya-Kashi Na Hudu, Yuli 18, 2024

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin da muka gayyata domin nazarin batun karuwar shan miyagun kwayoyi a arewacin Najeriya da ake samu tsakanin mata, har da matan aure da zaurawa, yau bakin sun bayyana masababin wannan mummunar al'adar da kuma hanyar magance ta.

Yau ma bakin da shirin ke tare da su, sun hada da Dr Zarah Yusuf shugabar wata kungiya da ke kula da mata da kananan yara a Damaturu, jihar Yobe, da hajiya Aisha Mohammed Yakasai, shugabar kungiyar mata mai tarbiya a jihar Kano, da kuma magidanci alhaji Abdullahi Umar Kwarbai.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi A Arewacin Najeriya-Kashi Na Hudu