DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi A Arewacin Najeriya-Kashi Na Daya, Yuni 27, 2024

Alheri Grace Abdu

Wani bincike da aka fidda kwanan nan ya gano cewa an sami karuwar mata da matan aure da ke shan miyagun kwayoyi a arewacin Najeriya. Bisa ga binciken, ana samun mata biyu a cikin mutane uku da ke shan miyagun kwayoyi yayin da ake fargaban ta yiwu a halin yanzu a cikin mata hudu daga gungun mutane biyar sun yi nisa a shan miyagun kwayoyi.

Batun da shirin Domin Iyali ya fara haska fitila ke nan a wannan makon.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Hanyoyin Magance Shan Miyagun Kwayoyi, Yuni 27, 2024