DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Kason Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Biyu-Afrilu, 07, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin batun ba mata kashi talatin da biyar cikin dari na guraban siyasa a Najeriya da majalisar dokokin kasar ta yi fatali da shi, yau ma muna tare da Tsohuwar Ministar mata Aisha Isma’il da Barrista Hassana Ayuba Mairiga, da kuma ‘yar gwaggwarmaya Balaraba Abdullahi. A tattaunawar ta yau sun tabo batutuwa da suka hada da dalilan da suke gani ya sa 'yan majalisa su ka ki amincewa da kudurin.

Saurari tattaunawar da Madina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Biyu-10:00"