DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Uku-Afrilu 28, 2022

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu, shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin, Tsohuwar Ministar mata Aisha Isma’il da Barrista Hassana Ayuba Mairiga, da kuma ‘yar gwaggwarmaya Balaraba Abdullahi da ke nazari kan watsi da kudurin da zai ba mata damar cimma burinsu na samun kashi talatin da biyar cikin dari na guraban siyasa a kasar da majalisar dokokin kasar ta yi. Hajiya Aisha Isma’il na bayani kan dalilan da ya sa ‘ majalisar da maza su ka mamaye ta yi watsi da batun lokaci ya kwace mana, inda za mu dora ke nan yau a tattaunawar da wakiliyarmu Madina Dauda ta jagoranta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Uku-10:00"