DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Biyar-Mayu 12, 2022

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin da mu ka gayyata da suka hada da , tsohuwar Ministar mata Aisha Isma’il, da Barrista Hassana Ayuba Mairiga, da kuma ‘yar gwaggwarmaya Balaraba Abdullahi, domin nazarin, batun dokar da mata a Najeriya ke nema da za ta basu damar rike kashi talatin da biyar cikin dari na mukaman siyasa, a yau, bakin sun bayyana amfanin yadda su ke ganin za a iya samun masalaha.

Saurari tattaunawar da wakiliyar Sashen Hausa Medina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Biyar-10:00"