DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Uku-Afrilu, 13, 2023

Alheri Grace Abdu

Har yanzu muna tare da Hon Maryam Umar Kofar Mata ‘yar siyasa a jam’iyar APC, da Barrista Amina Umar da ke sharhi kan al’amuran yau da kullum, sai Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo shima mai sharhi kan al’umuran da suka shafi shugabanci. Kwamred Shu’aibu, a nazarin rawar da mata suka taka a zabukan da aka gudanar a Najeriya da sakamakon ya nuna mata sun sami koma baya.

Saurari tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Uku