DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Shida-Mayu-05-2023

Alheri Grace Abdu

A shirin Domin Iyali na wannan makon, bakin da muka gayyata sun bayyana abinda al'umma ke son ganin 'yan siyasar da aka zaba sun yi domin cimma burin talakawa musamman mata.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Shida