DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Biyar-Afrilu, 27, 2023

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazari kan koma bayan da mata a Najeriya su ka samu a zaben da aka gudanar a Najeriya, masu ruwa da tsaki da muka gayyata a shirin sun bayyana abinda ya haifar da koma bayan da kuma matakan gyara a zabukan gaba.

Har yanzu muna tare da Hon Maryam Umar Kofarmata ‘yar siyasa a jam’iyar APC, da Barrista Amina Umar da ke sharhi kan al’amuran yau da kullum, sai Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo shima mai sharhi kan al’umuran da suka shafi shugabanci.

Saurari ci gaban tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Biyar