DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Ministoci Zasu Taka Wajen Inganta Rayuwar Mata, Kashi Na Biyu - Agusta 31, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazarin ci gaba da aka samu a Najeriya tare da rantsar da mata shida a jerin Ministocin da za su yi aiki a gwamnatin Tinubu da ya dauki hankalin mata a ciki da wajen Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI