DOMIN IYALI: Rantsar Da Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Alkali A Jihar Kano, Kashi Na Uku - Agusta 17, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon, cigaban tattaunawa ne akan ci gaba da aka samu a Jihar Kano bayan da Majalisar Dokokin Jihar ta amince da zabar Dije Aboki a matsayin babbar alkalin jihar wadda ta kasance mace ta farko a tarihin jihar da za ta rike wannan mukamin, yayinda a matakin tarayya kuma, aka samu adadin mata mafi yawa a jerin wadanda aka ba Ministoci.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI