DOMIN IYALI: Rahoto Na Musamman Kan Daukar Doka A Hannu- Satumba, 09, 2021

Alheri Grace Abdu

Alheri Grace Abdu

Yau shirin Domin Iyali ya samu yin hira da wata matashiya ‘yar shekaru 17 da zamu saya sunanta, wadda ta kashe wata ‘yar shekaru 28 a Kano bayan sun sami sabani. A cikin hirar shirin da kwararru, sun bayyana matsalolin da ke sa matasa daukar doka a hannunsu.

Wakiliyarmu Baraka Bashir ta yi nazarin wannan lamarin. Saurari rahoto na musamman da ta hada mana:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Rahoto Na Musamman Kan Samun Daukar Doka A Hannu Tsakanin Matas-10:00"