DOMIN IYALI: Nazari Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya, Kashi Na Daya - Fabrairu 22, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya gayyaci masu ruwa da tsaki domin nazarin tsaka mai wuya da al’ummar kasar Najeriya ke ciki a fannin tsadar rayuwa.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI