DOMIN IYALI: Nazari Kan Garkuwa Da Mutane A Najeriya Kashi Na Daya- Maris 21, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannna makon ya yi nazari ne kan kalubalen da ake fuskanta kan harkokin tsaro a Najeriya bayan sace dalibai da wadansu jami’ai kusan dari uku a makarantar LEA ta Kuriga dake jihar Kaduna, shekaru goma bayan garkuwa da ‘yammata sakandaren Chibok dari biyu da saba’in da hudu.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI