DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Uku-Yuni, 16, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin yadda mata za su bada gudummuwa a yunkurin shawo kan matsalar tsaro da kuma yi wa mata fyade a Jamhuriyar Nijar, Wakilinmu Souley Mummuni Barma, ya tambayi shugabar kungiyar kare hakkin mata da ake kira Darul Mar'ah kuma 'yar majalisar dokokin jamhuriyar Nijer Nana Jubi Harouna Mati da ta bakunci shirin, alakar shan miyagun kwayoyi da yiwa mata fyade kamar yadda wadansu su ke fada.

Saurari bayanin nata a wannan shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Uku-10:00"