DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Uku- Satumba, 30, 2021

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin matakan inganta zamantakewar al’umma da koyon darasi daga rayuwar matashiyar da aka yiwa auren dole da ya zama ajalin mijinta, jagoran tattaunawar Mahmud Ibrahim Kwari ya tambayi Barrista Badiha shekarun da yarinya zata kai da za a iya cewa ta mallaki hankalinta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Uku-10:00"