DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Hudu, Yuli, 21, 2022

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu, shirin domin iyali ya karbi bakuncin Madam Eneh Ede ‘yar fafatukar kare hakkokin mata, kuma wadda ta taba tsayawa takara a matsayin mataimakiyar gwamna a jihar Binuwe, da ‘yar gwaggwarmaya Barrister Hassana Ayuba Mairiga, da kuma dan siyasa a jihar Kano Nasir Shuaibu Marmara, wadanda su ke nazarin kalubalen da ke gaban mata a cimma burinsu na samun kaso 35 cikin dari na guraban siyasa a Najeriya .

Saurari ci gaban tattaunawar da Medina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Hudu-10:00"