DOMIN IYALI:Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Uku, Nuwamba, 11, 2021

Alheri Grace Abdu

Bisa ga al’ada, shugabannin addini, da dangi musamman iyaye suna taka rawa wajen dinke Baraka tsakanin ma’aurata, al’adar da zamani ya maida kauyanci. Sai dai kwararru a fannin zamantakewar al’umma suna ganin lallai ne a kara kula idan ana son a shawo kan wannan lamarin.

Saurari shirin domin jin abinda kwararrun da mu ka gayyata ke cewa a tattaunawar da wakiliyarmu Halima Adbulra’uf ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Uku-10:00"