DOMIN IYALI:Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Hudu, Nuwamba,18, 2021

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin hanyar rage yawan mace -macen aure da ke nema ya zama ruwan dare, yau kwararu da kuma gayyata sun bayyana yadda ci gaba da aka samu a fannin kimiyya da fasaha ke taka rawar gani a kalubalen da ake fuskanta tsakanin ma’aurata.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Hudu-10:00"