DOMIN IYALI:Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Biyu, Nuwamba, 04, 2021

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin hanyoyin shawo kan mace macen aure da yake karuwa da ci gaban zamani. Yau ma shirin Domin iyali yana tare da Malama Maryam Lemu marubuciya kuma mai bada shawarwari kan zamantakewar iyali, da kuma Barrister Mainasara Kogo Faskari masani a fannin harkokin mulki da kuma zamantakewar al'umma.

A Yau za mu duba sanadin yawan mace macen aure musamman a arewacin Najeriya. Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Biyu-10:00"