DOMIN IYALI:Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Biyar, Nuwamba,25, 2021

Alheri Grace Abdu

A yau shirin ya yi nazarin tasirin kwasakwasan da Maryam Lemu ta shirya domin ma’aurata da masu shirin aure. Bisa ga cewarta mutane da dama a kasashe dabam dabam suna samun bayanai da su ke taimakonsu a fahimtar abinda ya kamata su yi ko bari da zai yi tasiri a aurensu.

Saurari karashen tattaunawar da Halima Abdulra'uf ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matakan Shawo Kan Mace Macen Aure-Kashi Na Biyar-10:00"