DOMIN IYALI: Hira Da Uwargidan Gwamnan Jihar Naija Dr Amina Abdullahi Sani Bello Kan Matsalar Fyade A Najeriya-AGUSTA, 06, 2020

Alheri Grace Abdu

A kashi na biyu na hira da mai dakin gwamnan jihar Naija Dr Amina Abdullahi Sani Bello Kan Matsalar Fyade A Najeriya, ta bayyana matakan da su ke dauka a matsayin matan gwamnoni domin shawo kan wannan matsalar. Ta kuma shawarta daukar tsauraran matakai a hukumance na dakile dabi'ar.

saurari cikakkiyar hirarsu da Hassan Maina Kaina

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Hira da Uwargidan Gwamnan Naija Dr Amina Abdullahi Sani Bello Kan Fyade Kashi Na Biyu:10:00"