DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Kashi Na Uku-Fabrairu 10, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da haska fitila kan batun cin zarafin kananan yara da kuma hauhawan garkuwa da kananan yara da neman kudin fansa da ake fama da shi a Najeriya da ya shiga kai ga asarar rayuka. A yau, za mu duba yadda ilimi da kuma tarbiya za su taimaka wajen shawo kan wadannan matsalolin.

Yau ma muna tare, Hajiya Balaraba Abdullahi da masanin shari’a Barista Mainasara Kogo Umar, da kuma Sheikh Muhajadina Sani Kano.

Saurari tattaunawar da Madina Dauda ta jagoranta:

DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Kashi Na Uku:10:00"