WASHINGTON, DC —
Ku Duba Wannan Ma Hanifa: Abinda Mai Yiwuwa Ba Ku Sani Ba Daga Bakin Mahaifiyarta
Idan kuna biye da mu makon da ya gabata muka fara haska fitila kan batun cin zarafin kananan yara, da kuma hauhawan garkuwa da kananan yara da neman kudin fansa da ake fama da shi a Najeriya, da ya shiga kai ga asarar rayuka, da nufin nazarin matakan da za a iya dauka da zai kawo sauyi mai dorewa.
Yau ma muna tare da Hajiya Balaraba Abdullahi ‘yar fafatukar kare hakkokin mata da kananan yara, da masanin shari’a Barista Mainasara Kogo Umar, da kuma Sheikh Muhajadina Sani Kano.
Barrister Mainasara na kan bayani kan masababin wannan bala’in lokaci ya kwace mana. inda kuma zamu dora ke nan yau.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5