DOMIN IYALI: Canjin Da Al'ummar Najeriya Ke Nema Daga Shugabanni-Janairu, 19 , 2023

Alheri Grace Abdu

Banda matsalar tsaro da tsadar rayuwa, abinda ya fi daukar hankalin ‘yan Najeriya a halin yanzu shine, babban zabe da ake shirin gudanarwa a kasar a matakan jihohi da kuma gwamnatin tarayya. Batun da kamar kowacce shekarar zabe, al’umma ke bayyana fatar samun ingancin rayuwa ko kuma sauyi.

A yau shirin Domin iyali ya nemi jin inda jama’a ke so shugabannin da za a zaba su sa gaba idan aka zabe su domin samun ingancin rayuwa da ci gaban iyali.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Canjin Da Al'ummar Najeriya Ke Nema Daga Shugabanni-