DOMIN IYALI: Bikin Ranar Mata Ta Duniya - Mayu 14, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazari ne kan ranar mata ta duniya inda ya karbi bakuncin Honarable Binta Bello, mace ta farko da ta rike mukamin mataimakiyar mai tsawatarwa a jam’iyar adawa a Majalisar wakilai ta takwas da kuma Barrista Maimuna Yaya Abubakar, shugabar gidan talabijin din Tozali, da mujallar tozali a Najeriya.

Saurari shirin Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI