DOMIN IYALI: Bibiya Kan Sace DaIiban Sakandaren Kankara-Kashi Na Daya-Disamba,17, 2020

Alheri Grace Abdu

Najeriya ta sake shiga idanun duniya shekaru shidda bayan sace ‘yan matan Chibok, sama da shekaru hudu bayan sace 'yan matan sakandaren Dapchi, a inda a wannan karon 'yan bindiga suka sake kai hari a makarantar kwanan dalibai a wannan karon suka yi awon gaba da daliban makarantar kimiyya ta Kankara da bisa ga dalibin da muka zanta da shi, adadinsu ya kai dari biyar da ishirin. An sace daliban ne a daren jumma'a sha daya ga watan Disamba, da I zuwa yanzu duk da yake ana yayata labarin tserewar wadansu dalibai sai dai babu tabbacin yanayin da suke ciki.

Wakilinmu Sani Shu’aibu Malumfashi ya sami zantawa da dalibin da ya fara dawowa gida wanda zamu saya sunansa bisa dalilan tsaro.

Ga bayaninsa.

Your browser doesn’t support HTML5

Bibiya Kan Sace Dabiban Sakandaren Kankara-Kashi Na Daya:10:00"