DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Uku-Nuwamba, 19,2020

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu shirin Domin Iyali yana bibiya ne kan batun cin zarafin iyali wani lamari da ke faruwa ta fannoni daban daban wanda kuma yake iya shafar namiji ko mace, babba ko yaro wanda galibi ya fi shafar mata da kananan yara. Wakilinmu a birnin Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya gayyaci magidanta irinsa domin neman mafita.

Yau ma muna tare da: Muhammad Hadi Musa mai ilimin halayyar dan adam kuma kwararre a fannin harkokin iyali, da Barrista Amina Umar Hussain sakatariyar kungiyar lauyoyi mata ta duniya reshen jihar Kano, da kuma Mal Abdulra'uf Magidanci kuma mai kula da lamura.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Uku-10:00"