DOMIN IYALI: Batun Rashin Tsaro Da Ya Addabi Al'ummar Najeriya Kashi Na 4 - Afrilu 18, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin DOMIN IYALI na wannan makon, cigaba da nazari ne kan matsalar tsaro da ta addabi al’ummar Najeriya, lamarin da ya haifar da koma baya ainun da kuma tauye rayuwar al’umma.

Saurari shirin Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI