Dokar Hana Laifi A Kafofin Sada Zumunta A Najeriya

IBRAHIM K. IDRIS babban sifeton 'yansandan Najeriya

Shin ma'abota kafofin sada zumunta suna sane da dokar da gwamnatin Najeriya ta kafa kan wasu hane hane a internet?

Watakila kafofin yada labarai a Najeriya sun yi bibiya kan dokar da aka kafa a wajajen karshen mulkin Shugaba Goodluck Jonathan, wato Cyber Crime Prohibition Act.

Wannan doka ita ta hana aikata laifi a shafukan internet ko kafofin sada zumunta.

A karkashin wannan dokar ce 'yansandan Najeriya suka kama Musa Azare da kuma wani Abu Saddiq, dukansu sanannun marubuta a internet.

Ga cikakken bayani akan wannan batun.

Your browser doesn’t support HTML5

Dokar Hana Laifi A Kafofin Sada Zumunta A Najeriya - 10' 10"