DARDUMAR VOA: Yadda Wasan Takalmin Taya Ke Samun Karbuwa A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Wasannin takalmin taya na Roller Derby na ci gaba da kamari da samun karbuwa, kuma akasari mata ne suka yi kaka-gida a wasan. Genia Dulot ta garzaya da mu a wani filin wasan takalmin taya, da ke cike da ‘yan takarar daga Angel City Derby da ke Los Angeles.