DARDUMAR VOA: Yadda Dan Kasar Japan Ya Yi Rangadin Kilomita Dubu 6 A Nahiyar Afirka Da Amalanke

Your browser doesn’t support HTML5

Mai zagayen duniya dan kasar Japan, Gump Suzuki ya isa birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu, a karshen rangadin sama da kilomita dubu 6 da yake yi a nahiyar Afirka yana jan da amalanke. Suzuki ya soma rangadin na Afirka ne a kasar Kenya a bazarar da ta gabata.