DARDUMAR VOA: Yadda Aka Gudanar Da Bikin Idin Kwakwar Bana A Kano

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan mata da samari na gudanar da wata al’ada da suke mata lakabi da Idin Kwakwa, wacce suke gudanarwa sau biyu a shekara, a Idin karama da kuma babbar sallah. Ita dai wannan al’ada, al’ada ce da samari ke saye zuciyar ‘yan mata ta hanyar saya musu abin da ya fi komai muhimmanci a wurin