DARDUMAR VOA: Wata Kotu A Najeriya Ta Ba Da Belin ‘Yar Tiktok Murja Kunya

Your browser doesn’t support HTML5

Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da belin Murja Kunya kan kudi naira dubu 500, tare kuma da gindaya mata wasu karin sharuda daga fitowa ko wallafa ko wane irin bidiyo a dukan kafafen social media.