DARDUMAR VOA: Muhimmancin Tsage A Zamanin Iyaye Da Kakanni

Your browser doesn’t support HTML5

Tsage abu ne da ya samo asali tun zamanin iyaye da kakanni, wanda ke nuna asali ko kabilar da mutum ya fito. Daukar al’adar da muhimmanci ya sa a zamanin da, kusan ko wanne gida yana da nashi wanzami na gado.