DARDUMAR VOA: Muhimmancin Hula A Al’adar Malam Bahaushe

Your browser doesn’t support HTML5

Hula na daga cikin situru masu muhimmanci a kasar Hausa, wadanda saka su ya zamo al'ada. Birni da kauye, babba da yaro, babu wata shiga da za ta kammala ba tare da an saka mata hula ba.