DARDUMAR VOA: Fim Din Nollywood Da Bollywood Na Samun Tagomashin Makallata A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Wani sabon fim din Nollywood na Netflix da ke bayyana yadda ake yin kaura, da auratayya da kuma yawon neman lafiya tsakanin Najeriya da Indiya na ci gaba da samun tagomashin makallata a kasar wace ta fi kowacce yawan jama’a a Afirka, da yanzu haka ke fama da kalubalen tattalin arziki.