DARDUMAR VOA: An Kammala Gasar Kwallon Kwando Ta Afirka Tare Da Shagulgula a Dandalin Wasanni Na SunBet Da Ke Kasar Afirka Ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin FUS Rabat da Petro de Luanda sun sami tsallakewa zuwa matakin wasannin ya da kanin wani. Bari mu duba yadda mawaka ciki har da Musa Keys, da Daliwonga da sauransu, suka nishadantar da jama’a kafin soma wasan da hutun rabin lokaci.