DARDUMAR VOA: A Ofisoshin Jakadanci A Washington DC, Madafa 23 Sun Shirya Girke-Girke Daga Kasashensu Daban-Daban

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin gasar dafa abinci ta ofisoshin jakadanci da ke Washington D.C ta wannan shekara, gasar nishadi da karfafa abokantaka – madafa abinci 23 suka shirya dan karen girki daga kasashen su daban-daban, tun daga nahiyar Afirka, da Asia har ya zuwa Kudancin America.