VOA60 Afirka: Gwamnati Ta Ce Boko Haram Ta Maido Da Dalibai 101 Daga 110 da Suka Sace A Garin Dapchi

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnati ta ce Boko Haram ta maido da dalibai 101 daga 110 da suka sace a garin Dapchi a watan da ya gabata.