DANDALIN ‘YAN JARIDA: Tattaunawa Kan Iftila’in Ambaliyar Ruwa Da Tashin Farashin Man Fetur, Satumba 15, 2024

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin DandaliN ‘Yan Jarida na wannan makon ya tattauna kan batun mummunar ambaliyar ruwa da ta shafi Maiduguri babban birnin jihar Borno, da tashin farashin man fetur a Najeriya da ya janyo hauhawar farashin kayayyakin masarufi, da kuma takaddamar da ke faruwa tsakanin shugaban kungiyar kwadago Joe Ajaero da Gwamnatin Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

DANDALIN ‘YAN JARIDA: Tattaunawa Kan Iftila’in Ambaliyar Ruwa Da Tashin Farashin Man Fetur, Satumba 15, 2024